Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnati ta nemi amincewar Majalisa don karbo bashin $1.2bn daga Brazil

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta shigar da bukatar neman sahalewar Majalisar Dokokin Tarayya don karbo bashin dala biliyan 1.2 daga kasar Brazil domin d

Kasafin 2021: INEC ta bayyana a gaban Majalisa

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana a gaban Majalisar Tarayya domin kare kasafinta na shekara mai zuwa. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu na ha

’Yan bindiga sun kashe mai ciki sun dauke mijinta a Kaduna

’Yan bindiga sun kashe wata mata mai tsohon ciki suka yi garkuwa da mijinta a Kaduna

Dubun mai sayar da takardar daukar aiki ta bogi ta cika

’Yan sanda a Jihar Kano sun cafke mutumin da ya kware wurin damfarar masu neman aiki.

Babu ci gaban da Najeriya ta samu a fannin noma – Farfesa Dadari

Wani malami a cibiyar bincike da koyar da dabarun noma ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Farfesa Salihu Adamu Dadari, ya bayyana cewa babu wani ci