Jami’ar ABU za ta inganta noma domin bunkasa kudin shigarta
Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Kabir Bala ya ce jami’ar za ta yi amfani da ayyukan binciken aikin gona domin ta bunkasa samar da
Kananan Labarai
Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Kabir Bala ya ce jami’ar za ta yi amfani da ayyukan binciken aikin gona domin ta bunkasa samar da
Rundunar ’Yan Sanda a Jihar Taraba ta gurfanar da wasu mutum 40 a kotu kan laifin wawaso a ma’ajiyar gwamnati da ta ’yan kasuwa a garin Jalingo.
Rundunar tsaro ta Operation Lafiya Dole ta bindige ’yan Boko Haram 75 tare da rasa dakarunta uku a wata arangamar da suka yi da ’yan tada kayar bayan
Wata Kotun Majistare da ke zamanta a birnin Osogbo, Jihar Osun, ta garkame wasu mutum uku a gidan kaso bisa tuhumar su da yin fashi a gidan wani Sanat
Kwamatin Majalisar Dattawa mai kula da Ma’aikatar Watsa Labarai da Al’adu ta Kasa, ya tuhumi Ministan ma’aikatar, Lai Mohammed da gaza karasa ayyuka a