Majalisa ta hana TCN kirkiro ayyukan lantarki a 2021
Majalisar Wakilai ta dakatar da Hukumar Samar da Wutar Lantarki kirkirar sabbin ayyuka.
Kananan Labarai
Majalisar Wakilai ta dakatar da Hukumar Samar da Wutar Lantarki kirkirar sabbin ayyuka.
Akalla sojoji uku ne suka mutu, wasu hudu kuma sun samu rauni a wata arangama da suka yi da mayakan ISWAP da Boko Haram. Da yake ganawa da manema laba
’Yan sanda sun bazama wajen neman wani bakanike mai suna Albert Olaposi mai shekara 25 da ake zargi da sare kan ’yarsa mai suna Mercy a yankin Gbongan
Haka muka hakura suka tasa keyarmu har wani wuri wanda a da gari ne.
‘Yan sanda a jihar Ogun sun cafke wani matashi mai suna Rexlawson Johnson bisa zargin kisan budurwarsa Patricia John.