Kananan Labarai

Kananan Labarai

An rufe cibiyoyin COVID-19 a Abuja

Kwamitin yaki da annobar COVID-19 a Birnin Tarayya ya rufe cibiyoyin killace masu cutar guda uku bayan raguwar masu kamuwa da ita. Yanzu haka a Abuja

Dalilin da ya sa muke adana kayan abincin —FEMA

Hukumar Agaji ta Birnin Tarayya (FEMA) ta ce gwamnati na sayen kayan abinci ta adana a rumbunanta ne, saboda idan bukata ta taso ba sai ta shiga kasuw

An kwace AK-47 guda 24 a wurin miyagu a Kaduna

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama mutum 157 bisa zargin fashi, garkuwa da mutane satar kayan tallafin coronavirus. Kwamishinan ’Yan Sandan jih

Satar kayan tallafi: An samu gawar mutane hudu a cikin dam 

An tsinci gawar mutum hudu da suka fada Dam din Laminga, domin gudun kada jami’an tsaro su cafke su saboda wawushe kaya da suka yi a gidan tsohon Shug

Buhari ya yi alhinin mutuwar dalibai a hatsarin mota

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kadu da hatsarin motar da ta salwantar da rayukan mutane da dama wanda yawancinsu yara ‘yan makaranta ne. Buha