Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Har yanzu ‘yan sanda ba su koyi darasi daga zanga-zangar #EndSARS ba’

Mista Harrison Gwamnishu ya bayyana takaicinsa cewa har yanzu jami’an tsaro ba su koyi darasi daga zanga-zangar #EndSARS ba

Za a daure ‘barayin’ kayan NYSC shekara uku

Shugaban Hukumar Masu Yi wa Kasa Hidima (NYSC), Birigediya Shu’aibu Ibrahim ya ce duk wanda aka kama da kayan hukumar to za a yanke masa hukuncin daur

Gobara ta cinye dakunan kwanan dalibai 16 a Kano

Gobara ta cinye dakunan kwanan dalibai a Kwalejin Koyar Aikin Jinya da ke Kano.

Ganduje ya dawo da Salihu Tanko bakin aikinsa

Gwamnan jihar Kano Dokta Abdullahi Ganduje ya bayar da umarnin Salihu Tanko Yakasai ya koma bakin aiki bayan makonni biyu da dakatar da shi daga mukam

Buhari ya yi ganawar sirri da TY Danjuma

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya yi ganawar sirri da Tsohon Ministan Tsaro, Janar Theophilus Yakubu Danjuma. Ganawar dai an yi ta ne