An hallaka mutum 5 a Katsina bisa zargin garkuwa da mutane
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Katsina ta ce ta kashe mutum biyar da take zargin masu garkuwa da mutane ne domin neman kudin fansa
Kananan Labarai
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Katsina ta ce ta kashe mutum biyar da take zargin masu garkuwa da mutane ne domin neman kudin fansa
’Yan sanda a Jihar Adamawa sun cafke mutum 238 bisa zargin satar kaya a rumbunan ajiyar gwamnati da na jama’a. Kwamishinan ’Yan Sanda Jihar, Olubenga
Zauna-gari banza sun kai hari a dakin ajiyar ababen hawan da hukuma ta kwace a Abuja inda suka kwashe daruruwan babura da ke ajiye a wurin. Matansa su
Jami’an tsaro sun dandana wa ’yan bindigar Katsina kuda a Tsaskiya
Sojoji sun bindige ’yan Boko Hara 22 a harin da mayaka suka kai musu a Damboa, Jihar Borno