Kananan Labarai

Kananan Labarai

Karanci da tsadar man fetur sun kunno kai a Abuja

Karancin man fetur ya kunno kai a Birnin Tarayya, Abuja, da kewaye a ranar Talata

Ganduje ya gabatar da N147.9bn a matsayin kasafin kudin 2021

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya gabatarwa da zauren Majalisar Dokokin Jihar da kasafin kudin 2021 da ya kai N147,935,302,948 a ranar tala

Kotu ta umarci Atiku ya ba wa tsohuwar matarsa ’ya’yanta

Ta ce Abubakar Atiku ya gaza gamsar da ita dalilinsa na hana Maryam Sharif rike ’ya’yanta

An cafke masu fyade 14 a Kaduna

Hukumar Tsaro ta NSCDC ta kama mutum 14 da ake zargi da yin fyade da wasu da aka zarga da satar kayan na’urar

Pantami ya ba Airtel kwana uku ya gyara matsalar sadarwa

Gwamnatin Tarayya ta ba wa kamfanin sadarwa na Airtel wa’adin kwanaki uku ya gyara hanyoyin sadarwarsa tare da warware matsalolin jama’ar da ke hulda