Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Yan adawa ne suka sa aka kona kadarori na – Tinubu

Ana maye gurbin dukiya da aka rasa amma shi rai in an rasa shi ba a iya maye gurbinsa.

Gwamnatin Adamawa ta gargadi jama’a game da dokar hana fita

Gwamna Fintiri ya nuna rashin jin dadinsa game da irin barnar da aka tafka a jihar.

Lalong ya kafa kotun hukunta ‘barayin’ tallafin COVID-19

Jihar Filato ta kafa kotunan hukumta mutum 307 da ake zargi da fasa rumbunan tallafin COVID 19

Gwamnatin Filato za ta hukunta mutanen da suka fasa rumbunan ajiye abinci

Sakataren ya ce jami’an tsaro suna nan suna farautar wadanda suka fasa wuraren ajiye abincin.

Bata-gari sun kashe jami’in kwastam a Jigawa

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa ta ce miyagu sun harbe jami’in Kwastam tare da raunata wani a Karamar Hukumar Ringim ta jihar a yayin da suke sintir