Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hukumar NCC ta kai karar mutum 7 bisa satar fasaha

Satar fasaha na hana kasa ci gaba don Najeriya na asarar akalla Naira biliyan daya kowace shekara.

Magidanta 4 sun amsa laifin aikata luwadi da kananan yara a Katsina

Na yi amfani da daya daga cikin yaran sama da sau goma.

Kungiyar Marubuta ta yi sababbin shugabanni a Kano

Tukur Arab na Gidan Rediyon Muryar Najeriya ya zama Ma’aji.

Buhari na sane da halin da ake ciki —Minista

Sanin matsalolin Najeriya da rashin aikin matasa ne ya sa Shugaba Buhari bullo da shirye-shiryen tallafa wa mutane da abun dogaro da kai. Ministan Har

‘Yan sanda sun gargadi masu tayar da zaune tsaye a Edo da Delta

Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda, shiya ta biyar, Mista Sholla David ya gargadi masu tayar da zaune tsaye da suna zanga-zangar #EndSARS da