Kananan Labarai

Kananan Labarai

An ba wadanda suka saci kayan tallafin Osun sa’o’i 72 su dawo da su

Gwamnan jihar Osun Gboyega Oyetola, ya bawa bata garin da suka saci kayan abinci daga rumbun gwamnati da na sauran mutane sa’o’i 72 da su

Kwamitin binciken cin zalin ‘yan sanda zai fara zamansa a Legas

Kwamitin da gwamnatin jihar Legas ta kafa domin bincikar zargin cin zali da karya ka’idar aiki da wasu jami’an ‘yan sanda suka yi a

Matakin da ya kamata Buhari ya dauka kan zanga-zangar #EndSARS

Ya kamata Buhari ya gaggauta hukunta masu hannu a shirya zanga-zangar #EndSARS

Sojoji sun kashe mayakan Boko Haram da dama a Borno

Dakarun rundunar sojojin Najeriya ta Operation Lafiya Dole sun tarwatsa maboyar ‘yan ta’adda tare da kashe wasu da dama

‘Gwamnati ba ta ce gwamnoni su boye kayan tallafi a rumbuna ba’

Gwamnoni ne suka yi gaban kansu suka boye kayan tallafin da Gwamnatin Tarayya ta ba su