Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun yi garkuwa da basarake a Zamfara

Mahara sun yi awon gaba da Mai Garin Lingyado da wasu mutum hudu a Zamfara

#EndSARS: ‘Yan sanda sun cafke mutum 55 a Kano

Ababen zargin da aka cafke, sun shiga hannu ne sakamakon kama su da makamai.

Zanga-zangar EndSARS shiri ne na cin mutuncin Buhari – Rashida Mai Sa’a

Ya kamata matasa su farga a daina amfani dasu wajen tada hankali.

An bukaci Gwamnati ta bankado ma’aikatun da ke rike kayan tallafi

Wajibi ne Gwamnati kada ta manta cewa da yawa daga cikin ’yan Najeriya sun rasa aikinsu.

Matasa sun share kazantar masu zanga-zangar EndSARS a Kano

Wasu matasa a jihar Kano sun shirya ta su salon zanga-zangar lumana, inda suka fito tsabtace hanyoyi da sunan share kazantar masu zanga-zangar EndSARS