Bata-gari sun yashe rumbunan kamfanoni a Abuja
Daruruwan matasa a ranar Lahadin sun shiga rukunin masana’antu da ke yankin Idu, Abuja, tare da yashe rumbunan kamfanonin. Shaidu sun ga yadda bata-ga
Kananan Labarai
Daruruwan matasa a ranar Lahadin sun shiga rukunin masana’antu da ke yankin Idu, Abuja, tare da yashe rumbunan kamfanonin. Shaidu sun ga yadda bata-ga
An gargaji mutanen da suka sace kaya a rumbun Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna (NAFDAC), da ke Narayi, Jihar Kaduna da cewa akwai magungun
’Yan daba sun kone gunkin Shugaban Kasar Najeriya na farko, Nnamdi Azikiwe, a Onitsha, Jihar Anambra
Ta ce gano maboyan kayan tallafin COVID-19 ya nuna cewa ba Buhari ba ne matsalar Najeriya
Yan tada kayar bayan sun kai hari tare da lalata wani bangare na ofishin ’yan sanda.