Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wike na neman shugaban IPOB ruwa a jallo, ya sa tukwicin N50m

Ya ce daga yanzu ba za a lamunci kowace kungiya ta fito tattaki na tayar da kayar baya ba a jiharsa.

Gwamnatin Filato ta sake dawo da dokar hana fita

Saboda haka Gwamnatin jihar a yanzu ta sake dawo da dokar hana fitar ta sa’o’i 24.

Za a nada sabon Sarkin Yakin Katsina

Sanarwar da Masarautar ta fitar ta ce za’a yi bikin nadin nan gaba.

#ENDSARS: An zakulo ‘yan sanda 16 da za a hukunta

Ya ba da shawara kan hukunta wasu jami’an rundunar SARS 16 bisa zarginsu da aikata laifin kisan kai.

El-Zakzaky na nan bai rasu ba – IMN

Bai kamata Gwamnati ta yi kuskuren da Shugaban mu zai mutu a hannunta ba.