Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kasashen sun ba mu kudade —Masu Zanga-zangar #EndSARS

Kungiyar da ke kan gaba wajen shirya zanga-zangar #EndSARS a Najeriya ta bukaci masu zanga-zangar da su hakura su zauna a gida. Kungiyar Feminist Coal

Zulum da gwamnonin Arewa sun yi taron gaggawa

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum da wasu gwamnonin Arewa da mataimakansu sun halarci taron gaggawa a jihar Kaduna. Rahotanni daga fadar gwamnatin j

A dakatar da Zanga-zangar #EndSARS —Shugabannin Kudu

“Muna rokon matasan kasar nan da su dakatar da zanga-zangar da yanzu ’yan daba duka kwace”

#EndSARS: INEC ta dage zabukan cike gurbi 15

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta dage zabukan cike gurbi guda 15 da za a gudanar a jahohi 11 a fadin Najeriya. INEC ta dage zabukan daga ranar Asabar 31

‘Labarun karya ne suka haifar da rikici a Legas’

Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya bayyana labarun kanzon-kurege da ake yadawa a kafofin sada zumunta akan zanga-zangar #EndSARS da cewa sune s