Kananan Labarai

Kananan Labarai

Daya daga cikin masu fasa banki da shaguna a Legas ya shiga hannu

Rahotanni sun tabbatar da kama daya daga cikin wadanda ake zargin sun fasa banki da manyan shaguna dake yankin Lekki a jihar Legas bayan zanga-zangar

EndSARS: Ganduje ya kafa kwamitin zaman lafiya

Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya kafa kwamitin tabbatar da zaman lafiya a jihar bayan rikicin da zanga-zangar #EndSARS ya haifar. Kwamishinan Watsa

’Yan daba sun sace sandar girman Sarkin Legas

’Yan daba sun yi wa fadar Sarkin Legas da ke unguwar Iga Idugaran, kawanya suka yi farfasa motoci da kayayyakin tarihi. Wani bidiyo da ke yawo a shafu

Kotu ta wanke Shekarau daga zargin miliyan 950

Wata kotun daukaka kara da ke zamanta Kano ta wanke tsohon gwamnan jihar, Malam Ibrahim Shekarau daga zargin sama da fadi da Naira miliyan 950. Hukuma

Magoya bayan Buhari sun shirya tattaki a Abuja

Kungiyar magoya bayan Shugaba Buhari (I stand With Buhari) ta shirya gudanar da tattaki a ranar Laraba a Abuja. Kungiyar ta ce tuni ta sanar da shugab