Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bata-gari sun kona motoci a tashar Oyinbo

Wasu gungun bata-gari sun cinna wa motoci kusan 30 wuta a tashar mota ta Oyinbo a Jihar Legas.  Bata-garin sun fito zanga-zanga ne don nuna fushinsu a

#EndSARS: Kungiyoyin matasan Arewa sun nemi a yi taron gaggawa

Shugabannin Kungiyoyin Matasan Arewa (APAY), sun nemi a dakatar da zanga-zangar #EndSARS saboda matsalolin da ke tattare da ita, domin a yi zaman tatt

Zanga-zanga: An baza jami’an tsaro a Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta baza jami’an tsaro a sassan jihar domin dakile faruwar tashin hankali da zanga-zangar #EndInsecurityNow ka iya haifarwa. Ami

Babu hannuna a kisan masu zanga-zanga —Tinubu

Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya nesanta kansa da kisan masu zanga-zangar Lekki da jami’an tsaro suka yi a jihar Legas. Tin

Shugaba Buhari yana jagorantar zaman Majalisar Zartarwa

Ana gudanar da taron ne ta hanyar yanar gizo inda ministoci da dama suke halarta daga nesa.