Kananan Labarai

Kananan Labarai

Masu zanga-zangar #EndSARS sun kona gidan talabijin na TVC

Fusatattun masu zanga-zangar EndSARS sun banka wa gidan talabijin na TVC da ke Legas wuta. Wani ma’aikacin kamfanin ya ce ‘yan daba sun ka

Atiku ya yi kira ga Buhari a kan masu zanga-zangar #EndSARS

Yin amfani da karfin tsiya babu abin da zai haifar sai harzuka lamarin a madadin ya shawo kansa.

An yanke hukunci kan karar da aka shigar da Shekarau ta cin kudin yakin neman zabe

Hukumar EFCC ba ta gabatar da kwararan hujjoji ba kan zargin da ta ke yi wa Shekarau.

EndSARS: An fara binciken harbin da ka yi a Lekki

Mutun 27 na asibiti bayan bude wutar da aka yi wa masu zanga-zangar EndSARS

#EndSARS: Gwamna Lalong ya sanya dokar hana fita a Filato

An dakatar da komai na harkokin yau da kullum a wuraren da aka sanya wannan doka.