Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ganduje ya dauki alarammomi aikin koyarwa

Gwamnatin Jihar Kano, ta dauki alarammomi 60 aikin koyarwa a makarantun tsangaya da ke jihar. Da yake mika wa alarammomin tarkadun kama aiki, Gwamna A

Masu zanga-zangar EndSARS cinna wa shanu wuta

Masu zanga-zangar EndSARS sun cinna wa manyan motocin dauke da shanu wuta a Fagaba, Jihar Legas

ENDSARS: An kona bankuna uku a Legas

’Yan daba sun cinna wuta a wasu bankuna tare da fasa shaguna suna satar kaya

“Kusan fursunoni 2,000 aka kubutar a gidajen yarin Edo”

Gwamnatin Tarayya ta ce ‘yan dabar da suka balle gidajen yari biyu a jihar Edo ranar Litinin sun kubutar da fursunoni 1,993.  #EndSARS: ’Yan dab

Kwankwaso ya gina makaranta don murnar cika shekaru 64 da haihuwarsa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran akidar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wata sabuwar makaranta da ya ginawa maki