Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jihohin da aka sanya dokar hana fita

Wasu jihohi sun sanya dokar hana fita bayan zanga-zangar ENDSARS ta kazance

ENDSARS: Najeriya ta gana da jakadun Amurka da Birtaniya

Ana sa ran taron zai tattauna kan zanga-zangar ENDSARS da ke yaduwa tare da sauya salo

Gobarar tankar mai ta hallaka mutum biyar a Neja

Wata gobara ta rutsa da mutum 5 tare da raunata wasu da dama a Karamar Hukumar Lapai, Jihar Neja. Gobarar da ta tashi da safiyar Talata to cinye akall

’Yan sanda sun bindige masu zanga-zangar #EndSARS a Abuja

’Yan sanda sun bude wa masu zanga-zangar #EndSARS wuta tare da kashe biyar daga cikinsu a unguwar Dutsen Alhaji, da ke yankin Bwari, Abuja. Rahotanni

Zanga-zangar #EndSARS ta janyo kulle makarantu a Oyo

Hargitsin da zanga-zangar #EndSARS ta haifar a Jihar Oyo da ma wasu sassan kasar nan, ya janyo kulle dukkannin makarantu a fadin jihar. Duk da dai gwa