Kananan Labarai

Kananan Labarai

An raunata ’yan jarida a zanga-zangar #EndSARS

Akalla ’yan jarida hudu ne aka jikkata a bakin aikinsu a wurin zanga-zangar #EndSARS a Jihar Gombe. Wasu mahara ne ake zargi da kuma raunata wasu da d

Tinubu ya ba masu zanga-zangar #EndSARS hakuri

Jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmed Tinubu ya ja hankalin masu zanga-zangar #EndSARS da su bawa gwamnati dama domin yin duba tare da magance kora

’Yan daba sun tarwatsa zanga-zangar #EndSARS a Kano

Rahotannin daga Kano na cewa wasu gungun matasa dauke da makamai sun auka wa masu zanga-zangar #EndSARS a unguwar Nomansland da ke yankin Sabon Gari.

An sanya dokar hana fita a Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta sanya dokar hana fita ta sa’a 24 a fadin jihar

Ana zaman zullumi a Jos saboda #EndSARS

Matasan Kiristoci da takwarorinsu Musulmi na tayar da jijiyoyin wuya kan rufe hanya