Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Muna neman taimakon Indiya don fitar da mutane daga talauci’

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya nemi kasar Indiya ta taimaka a yunkurinta Najeriya na fitar da mutum miliyan 100 daga kangin talauci cikin

Tsohon ma’aikacin BBC ya zama shugaban gidan rediyon Kwankwasiya

Tsohon ma’aikacin BBC, Dakta Maude Rabi’u Gwadabe ya zama shugaban sabon gidan rediyon Kwankwasiyya a Kano

’Yan daba sun kashe mutum uku a zanga-zangar #EndSARS

‘Yan daba da suka shiga zanga-zangar #EndSARS sun yi kisan gilla a Ketu, Jihar Legas

Tabbas an yi wa shafinmu kutse —EFCC

EFCC ta kawo karshen harin da masu kutse suka kai wa shafinta na intanet

Zanga-zangar #EndSARS ta kassara Tattalin Arzikin Kasa —Minista

Gwamnatin Tarayya ta ce nakasun tattalin arziki da zanga-zangar #EndSARS ta haifar zai dauki lokaci kafin kasar ta murmure. Ministan Watsa Labarai, La