Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta ba Ndume kwana 21 ya nemo Maina

Kotu ta dage sauraron shari’ar zuwa ranar 18 ga watan Nuwamba

An raba auren shekara 18 saboda kaurace wa kwanciyar iyali

Ta daina bari na kusance ta tun bayan haihuwar dan mu na karshe shekaru bakwai da suka gabata.

’Yan Shi’a sun yi zanga-zangar neman a saki Zakzaky

Mabiya akidar Shi’a sun gudanar da zanga-zangar neman gwamnati ta saki shugabansu na Najeriya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da matarsa Zeenatuddin, da ke

Mutum 2 sun rasa ransu yayin tarzomar zanga-zangar #EndSARS a Abuja

Zanga-zangar #EndSARS a yankin Apo dake Babban Birnin Tarayya Abuja ya rutsa da wasu matasa 2 a ranar Litinin. Matasan wadanda ke sana’ar acaba

Yadda Zanga-zangar #EndSARS ta zama abun tsoro

Zanga-zangar #EndSARS ta fara daukar wani yanayi na daban a Jihar Legas, bayan kulle wasu manyan titunan jihar da wasu bata-gari suka yi da sunan zang