Kananan Labarai

Kananan Labarai

#EndSARS: An kona ofisoshin ‘yan sanda 2 da na AIT a Edo

Zanga-zangar matasa masu kokarin ganin an kawo karshen rundunar tsaro ta SARS a jihar Edo na dada kazancewa bayan da fusatattun matasa suka kone ofiso

Dattawan Arewa sun yi tir da masu goyon bayan hafsoshin tsaro

Kungiyar Dattawan Arewa ta yi tir da kungiyoyi masu zaman kansu da ke goyon bayan a bar hafsoshin tsaron Najeriya a kan kujerunsu. Hakan ya biyo bayan

Masu zanga-zangar EndSARS sun rufe hanyar Bwari-Kaduna

Masu zanga-zangar #EndSARS sun sake komawa yankin Dutsen-Alhaji da ke kan hanyar zuwa garin Bwari Abuja, inda suka datse shataletalen da aka fi sani d

Lalong ya kaddamar da kwamitin binciken zaluncin SARS

Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong, ya kaddamar da kwamitin sauraron koke-koken mutanen jihar da jami’an rundunar SARS da aka rushe suka zalunta. Gwamn

#EndSARS: Masu zanga-zanga sun hana ma’aikata zuwa aiki

Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ce ma’ikatan jihar guda 25,000 sun kasa fita aiki sakamakon tare manyan hanyoyin zuwa Sakatariyar Jihar da