Kananan Labarai

Kananan Labarai

Arewa ake neman karyawa da zanga-zangar #EndSARS —Sheikh Jingir

Akwai siyasa a ciki, shi ya sa muke kira ga jama’a da su nisance shi

Fatima Ganduje ta sharwaci masu zanga-zangar #ENDSARS

Ku mallaki katin zabe don yin zabe kuma kada ku bar mazabar har sai an kidaya kuri’arku.

Cutar coronavirus ta hallaka karin mutum 2 a Najeriya – NCDC

Ya zuwa yanzu dai cutar ta harbi mutum 61,440 a fadin Najeriya.

PDP ta lashe dukkan kujerun ciyamomi da kansiloli a zaben Bauchi

Jam’iyyar PDP mai mulki a jihar Bauchi ta lashe dukkan kujerun ciyamomi da kansiloli a zaben kananan hukumomin da ya gabata ranar Asabar. Shugab

#EndSARS: ‘Ba za mu lamunci tayar da zaune tsaye da sunan zanga-zanga ba’

Gwamnatin Tarayya ta yi gargadin cewa ba za ta lamunci yunkurin fakewa da zanga-zangar #EndSARS a jefa Najeriya cikin halin kaka-ni-ka-yi ba. Ministan