Kananan Labarai

Kananan Labarai

Karancin Abinci: Sheikh Yahaya Jingir ya shawarci Gwamnatin Najeriya

Har yanzu farashin kayan abinci bai fadi ba yayin da aka cinye abincin da aka ajiye.

An nada sabon Shugaban Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta Kano

Wasikar bayar da tabbaci ta ce nadin zai fara aiki ne daga ranar Juma’a 16 ga watan Oktoba.

Abin da tsadar burodi ta haifar a jihar Kano

Malam Umar Adamu ya bayyana cewa a yanzu haka ya daina sayen burodi saboda tsadar da ya yi.

An kaddamar da shirin tallafin N75bn domin matasa

CBN zai shekara uku yana ba matasa kudaden bunkasa sana’o’i da zuba jari

#EndSARS: Falz ya kaurace wa taron gwamnati

Shahararren mawakin Najeriya, Folarin Falana wanda aka fi sani da Falz ya janye halartar taron da Gwamnatin Tarayya ta shirya ta bidiyo domin kawo kar