Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kano ta ba da aikin hanyar miliyan N500 a biliyan N1.4

Gwamnatin Kano ta kwace aikin titin Ahmadu Bello bisa zargin dan kwangila da jan kafa

Shirin da ’yan sanda suka yi wa zaben kanan hukumomin Bauchi

’Yan Sanda a Jihar Bauchi sun sha alwashin hukunta masu neman kawo matsala a zaben kananan hukumomin jihar da zai gudana ranar Asabar. Kwamishinan ’Ya

Masu zanga-zanga sun tare hanyar Legas zuwa Ibadan

Masu zanga-zanga da ke neman a rushe rundunar ‘yan sanda ta SARS mai taken #EndSARS sun tare babbar hanyar Legas zuwa Ibadan. Tare hanyar da mas

Jama’a na da ’yancin bayyana ra’ayi —Shugaban ’Yan Sanda

Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, Mohammmed Adamu ya umarci jami’an rundunar da su guji amfani da karfi a kan masu zanga-zangar lumana. Kashedin da kakak

Gwamnati za ta biya malaman jami’a biliyan N30

Gwamnatin Tarayya ta amince ta bai wa malaman jami’o’i Naira Biliyan 30 a matsayin alawus dinsu na karatu (Earned Academic Allowance). Gwamnatin ta ce