Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kamfani ya ba dan Shugaban DSS kyautar gidan N90m a Abuja

Gidan dai mai dakuna biyar yana unguwar Apo ne Babban Birnin Tarayya Abuja.

An tsinci gawar wata da ake shirin aurenta da magidanci a cikin mota a Kano

An yi kicibus da gawar wasu mutum biyu, mace da namiji da aka tsinto cikin wata mota daura da titin Katsina da ke Karamar Hukumar Fagge a Jihar Kano.

NDLEA ta kama hodar iblis ta N2.7bn a filin jirgin saman Abuja

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), ta kama kilo 9.30 na hodar iblis da darajarta ta haura Naira biliyan 2.7 a filin jirgin

Gwamnatin Tarayya za ta raba wa mata rishon girki

Mata da kananan yara 90,000 na mutuwa duk shekara a sanadiyar hayakin itace.

An kama mahaifi kan zargin sayar da ’ya’yansa saboda bashi

Ya yi niyyar sayar da ’ya’yan ne saboda tsananin talaucin da yake fama da shi.