Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnan Legas na ganawa da Buhari kan EndSARS

Gwamnan Jihar Legas na Fadar Shugaban Kasa domin ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari kan rushe sashen ‘yan sanda na SARS mai yakar ayyukan fashi.

’Yan bindiga sun kashe limani da mutum 9 a Katsina

’Yan bindigar sun kashe mutun goma ciki har da wani limamin da nai’ibinsa a Faskari, Jihar Katsina

Buhari zai nada hadimarsa kwamishinar zabe

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai nada Mai Ba Shi Shawara na Musamman kan Shafukan Zumunta, Lauretta Onochie da wasu mutum uku a matsayin Kwamishinon

Masu garkuwa da ma’aikatan Abuja na neman miliyan 110

Masu garkuwa da mutanen da suka sace tsohon Mataimakin Shugaban Gundumar Kuje ta Abuja, Mohammed Baba, da wasu ma’aikata sun ce sai an ba su Naira mil

Hatsarin mota ya lakume rayuka 43 a kwana guda

Hatsarin mota ya lakume rayukan akalla mutum 43 daga ranar Lahadi zuwa Litinin a jihohin Osun, Yobe, Legas, Delta da Akwa Ibom. Akalla mutum 20 ne suk