Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya kashe kansa saboda an zarge shi da sace mazakutar matashi

Matsin lambar da aka yi wa mamacin ne ya sanya ya yanke shawarar kashe kansa.

An cafke dan sanda da satar waya da kudi a Osun

Olayiwola ya saci wata wayar salula ta Ajiboye kirar Techno Camon 12 wadda darajarta ta kai Naira dubu 58.

An sanar da ranar bude manyan makarantu a Kano

Mun yi feshin maganin kashe kwayoyin cututtuka tare da rarraba wa makarantu kayayyakin kare kai daga kamuwa da cututtuka.

Masu garkuwa sun sako dalibai da malamarsu a Kaduna

’Yan bindiga sun sako wasu dalibai da malamarsu da suka yi garkuwa da su a yankin Chikun, Jihar Kaduna. A daren Lahadi ne ’yan bindigar suka sako mala

Hatsarin mota ya salwantar da rayukan fiye da mutum 20 a Osun

Mutum fiye da ashirin sun riga mu gidan gaskiya a hatsarin.