Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutanen da suka mutu a rushewar gini sun kai 8

Ya zuwa tsakar daren ranar Lahadi, masu aikin ceto a ginin da ya rushe a Jihar Legas sun kara samo gawar wata mata daga cikin baraguzan ginin, wanda h

’Yan bindiga sun yi garkuwa da basarake a Zamfara

Maharan sun rika harbe-harbe cikin iska inda daga bisani kuma suka cika cika bujensu da iska.

’Yan bindiga sun kara kashe mutum 9 a Kaduna

’Yan bindiga sun sake kashe mutum tara awanni kadan bayan sun kashe mutum 6 ciki har da yaro mai shekara 7 a Karamar Hukumar Giwa, Jihar Kaduna. Mazau

Hatsarin mota ya lakume rayuka 7 a Binuwai

Mutum biyar ’yan gida daya da karin wasu biyu sun mutu bayan wata babbar mota ta afka wa wata karamar motar haya da ke dauke da fasinjoji a garin Gbat

‘Yan bindiga sun kashe basarake a Kaduna

Maharan sun zo da zummar su kashe shi, ba don karbar komai daga gare shi ba.