Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dan majalisa ya tsallake rijiya da baya a Kudancin Kaduna

Muna amfani da wannan dama don yin kira ga jami’an tsaro da su kara tsaurara matakan tsaro a yankin.

Matawalle zai binciki Yari kan bacewar Naira biliyan 107

Wadannan kudade kamata ya yi su shiga asusun gwamnatin jihar amma aka karkartar da su.

‘Yan bindiga sun kashe mutum 6 a Kaduna

’Yan bindigar sun kawo mana farmaki da misalin karfe 11:00 na safiyar Juma’a inda suka kashe mutum hudu.

‘Shirin afuwa ga tsagerun Neja Delta ya lakume Naira Biliyan 712’ 

Mai ba Shugaban Kasa Shawara kan Harkokin Tsaro (NSA), Manjo Janar Babagana Monguno, ya ce Shirin Afuwa ga Tsagerun Neja Delta na shugaban kasa (PAP),

Dan marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya rasu

Sheikh Pantami ya wallafa cewa, ya samu labarin rasuwar AbdulMalik, dan Shaykh Ja’afar Mahmud Adam (RH).