Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta yanke wa mutum biyu hukuncin rataya kan kisan kawunsu

Alkalin ya ce za a rataye su har sai sun daina numfashi.

EFCC ta kama Fani-Kayode kan cuwa-cuwar takardun bogi

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC) ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama na Najeriya, Femi Fani-Kayode. Rahotanni su

Abin da ya sa muka ragargaza babura 482 – Gwamnatin Legas

Ya ce lalata baburan da suka yi na kan doron doka.

Majalisa ta nemi a yi wa matasan NYSC karin kudin abinci

Kwamitin Majalisar ya bayyana takaici cewa kudin abincin matasan NYSC bai kai na fursunoni ba

#EndSARS: Lai Mohammed ya yi fatali da rahoton kashe ’yan Najeriya a Lekki

Abin da yake yaduwa a yanzu wani maimaici na labaran karya da suka yadu tsawon shekara guda.