Rundunar sojin sama ta ragargaji ‘yan bindiga a Katsina
Manjo Janar John Enenche ya sanya wa hannu, ya ce an kai wa ‘yan ta’addan harin na bazata a ranar 8 ga watan Oktoba.
Kananan Labarai
Manjo Janar John Enenche ya sanya wa hannu, ya ce an kai wa ‘yan ta’addan harin na bazata a ranar 8 ga watan Oktoba.
Gwamnatin jihar tana ci gaba da kashe makudan kudi wajen gudanar da ayyukan raya kasa da inganta rayuwar al’umma.
Ya kuma ce, kin bin shawarar da ya bayar zai zamto rashin kishin da ka iya jefa tattalin arzikin kasa cikin bala’i.
Wadansu da ake zargin masu safatar miyagun kwayoyi ne sun kashe wani jami’in Hukumar Yaki da Sha da kuma Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) a Jihar Adam
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta ce tana gab da yin dokar ba wa kananan yara kariya a jihar. Kwamishinan harkokin mata, Kulu Abdullahi Sifawa ta ba da tabb