Kananan Labarai

Kananan Labarai

Tallafin CBN: Hattara da ’yan damfara

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargadi ’yan kasar da su yi hattara da ’yan damfara masu cewa ya wakilta kan shirinsa na bayar da tallafi. Mukaddashin

Babu abin da zan boye wa EFCC

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Legas, Mudashiru Obasa, ya ce a shirye yake ya amsa gayyatar da hukumar EFCC ta yi masa. Obasa wanda ke fuskantar zar

‘Ba za mu bar marasa takunkumi su kada kuri’a a zaben Ondo ba’

Kwamitin Kar-ta-Kwana da Shugaban Kasa ya kafa kan yaki da cutar COVID-19 ya gargadi mara sa takunkumi

Makiyayi zai yi wata 6 a daure saboda shanunsa sun shiga filin jirgi

Wata babbar kotun lardi dake zamanta a Babban Birnin Tarayya Abuja ta aike da makiyayi gidan kaso

An cafke mata bisa zargin satar jariri dan wata 6

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Oyo ta ce ta cafke wata mata mai kimanin shekaru 24 bisa zargin satar jariri dan wata shida da haihuwa. Kwamishinan ‘yan