Kananan Labarai

Kananan Labarai

Samar da tsaro: Zamfarawa 3,850 sun fara samun horo

An fara horas da rukunin farko na mutum 7,500 da za su yi aikin samar da tsaro a Zamfara

An cafke masu kai wa Boko Haram makamai

Rundunar tsaro ta NSCDC ta kasa reshen Jihar Borno ta kama mutum hudu da zargi yi wa kungiyar Boko Haram jigilar aiki da jarkoki 34 makare da man fetu

Abuwan da ke cikin kasafin 2021 na Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin Naira tiriliyan 13.08 na shekarar 2021 a gaban Majalisar Tarayya. A jawaninsa yayin mika daftarin kasaf

FSARS: Masu zanga-zanga sun mamaye hedikwatar ’yan sanda

Suna neman a rushe rundunar yan sanda ta FSARS da ake zargi da kama-karya

Mutum takwas sun mutu a gobarar gas

Mazauna na fargbar cewa wasu mutane sun makale a gine-ginen gobarar ta kama