Za a bude makarantu na musamman 5 a Kano
Kwamishinan Ilimin jihar ya ce za a rarraba makarantun ne a masarautu biyar da ke jihar
Kananan Labarai
Kwamishinan Ilimin jihar ya ce za a rarraba makarantun ne a masarautu biyar da ke jihar
‘Yan bindiga sun balla kofar gidan Cif Uhembe suka tafi da shi sannan suka kira waya cewa suna neman kudin fansa Naira miliyan 30
Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya nada sabbin Kwamishinoni uku a Hukumar Zabe ta jihar (KANSIEC)
An kama katunan ne a cikin buhun wake a lokacin da mutumin ke kokarin hawa jirgi daga Kano zuwa Dubai
Akalla mutum biyu sun mutu a wani hatsari da ya rutsa da wata babbar mota da karama a kan babbar hanyar Enugu zuwa Onitsha a daren ranar Litinin. Kwam