Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dan sanda ya harbe matashi ya jikkata wasu a Sakkwato

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Sakkwato ta yi tir da abin da ake zargin wani jami’inta da aikatawa na kashe farar hula da jikkata wadansu mutum uku. Kakak

Satar yaro: Kotu ta yi wa fasto daurin rai-da-rai

Kotu ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai a kan wani fasto da wani yaro mai shekara daya Gold Kolawole, ya yi batar dabo a cocinsa. Babbar Kotun Jihar

Yadda aka kama lauyan bogi a kotu

Dubun wani lauyan bogi ta cika a lokacin da yake tsaka da kare wanda ake zargi da aikata laifi a gaban kotu. Asirinsa ya tonu ne a Kotun Majistare ta

Nuna tsiraici: Fatima Ribadu ta nemi afuwa

Ta ce kamarar riga mai ruwan kasa da ta dora rigar fitar biki a kai ce ake ganin kamar ta nuna tsiraici

Ma’aikata 3,057 na amfani da takardun bogi a Neja

Ma’aikata 3,051 na aka gano suna amfani da takardun shaidar karatu na bogi a Jihar Neja