Majalisar Dokoki ta umarci wasu ma’aikatanta su zauna a gida ranar Alhamis
Majalisar Dokoki ta Kasa ta umarci ma’aikatanta wadanda ayyukansu ba su zama dole ba da su zauna a gida a ranar Alhamis, takwas ga watan Oktoban
Kananan Labarai
Majalisar Dokoki ta Kasa ta umarci ma’aikatanta wadanda ayyukansu ba su zama dole ba da su zauna a gida a ranar Alhamis, takwas ga watan Oktoban
Sojoji sun kashe ‘yan bindiga a hanyar Kaduna zuwa Abuja inda masu garkuwa da mutane ke addabar jama’a
Kungiyar Daliban Najeriya (NANS), ta nesanta kanta daga zanga-zangar RevolutionNow da tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowor
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince a fitar da kudi kimanin Naira biliyan 10 ga Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) domin ci gaba da shata iyakokin
Kotu ta tsare dan wani mashawarcin Gwamnan Sakkawato, Aminu Tambuwal a kurkuku bisa zargin yada bidiyon tsiraicin wata budurwa. Alkalin Kotun Majistar