Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama wanda ya yi wa yarinya fyade har ta mutu

An kama wani matashi mai shekara 24 bisa zargin sace wata budurwa ’yar shekara 13, da kuma yayi mata fyade har ta mutu a yankin Ejigbo na Jihar Legas.

EFCC za ta biya miliyan N20 kan tsare wani ba bisa ka’ida ba

Kotun ci Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Ta’annati (EFCC), tarar Naira miliyan 20 saboda tsare tsohon Daraktan bankin First Bank, Dauda Lawan, b

‘Ambaliya ta hallaka mutum 25 a Bauchi’

Ambaliya ta kashe mutum 25, wasu 20 kuma suka samu munanan raunuka a kananan hukumomi 15 na jihar Bauchi a bana. Gwamna Bala Mohammed ya ce gidaje 3,5

’Yan bindiga: Za a dauki Zamfarawa 3,850 aikin dan sanda

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Zamfara za ta dauki ’yan asalin jihar guda 3,850 a matsayin kuratan ’yan sanda na musamman domin yaki da ’yan biniga a ji

An kulle kamfanin Chevron kan shirin korar ma’aikata

Ma’aikatan kamfanin mai na Chevron sun kulle kofar shiga kamfanin da ke Legas a wani sabon salo da rikicin ma’akata da mahukuntan kamfanin