Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dalilin da na aurar da ’yata da marayu 13 —Sanata Marafa

A ranar Asabar ta makon jiya ce Sanata Kabiru Marafa ya aurar da ’yarsa A’isha Kabiru Marafa tare da wadansu ’yan mata marayu 13 a Kaduna. Da yake jaw

Ma’aikatan jami’o’i sun bi sahu a yajin aiki

Ma’aikatan jami’o’i sun fara yakin aiki domin matsa wa gwamnati lamba ta biya musu bukatunsu. Yajin aikin na kwana 14 na zuwa ne a daidai lokacin da a

Gwamna ya jagoranci cire ciyawa domin bude makarantu 

Gwamnan da kansa ya jagoranci aikin sassaben ciyawa a makarantun jihar

An kashe matashi kan budurwa a Kano

Al’ummar Unguwar Sheka a Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano sun wayi gari da alhinin mutuwar wani dan unguwar, Sagir Muhammad wanda aka zargi matas

Kudancin Kaduna: An kaddamar da shirin zaman lafiya

Kwamitin zaman lafiya zai kawo karshen tashe-tashen hankula a Kudancin Kaduna