Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Kwanan nan Najeriya za ta fara fitar da motocin da ta kera zuwa ketare’

Ya ce Najeriya ma ba za a barta a baya ba, yayin da kashe kere-kere.

Gobara ta kone shaguna 41 a kasuwar Kurmi da ke Kano

Gobarar dai ta tashi ne a bangaren ‘yan littattafai na kasuwar.

Mutane da dama sun mutu bayan tashin gobara a tashar jiragen ruwa a Fatakwal

Har zuwa yanzu dai ba a san musabbababin gobarar ba.

Mai bai wa jirage hannu ya yanke jiki ya mutu a Abuja

Ma’aikacin ya yanke jiki ya fadi ne yana tsaka da aiki.

An bukaci gwamnatin Kano ta mayar wa da Jami’ar Maitama Sule kadarorinta

A halin yanzu dabi’ar kwacewa da sayar da kadarorin gwamnati a Jihar Kano ba sabon labari ba ne.