Kananan Labarai

Kananan Labarai

An tsare jami’an Gwamnatin Borno da Boko Haram ta sako

Sojojin Najeriya sun tsare wasu jami’an Gwamnatin Jihar Borno guda biyar da kungiyar Boko Haram ta sako bayan ta yi garkuwa da su. Majiyarmu ta ce soj

Abuja-Kaduna: Haramcin binciken ababen hawa na nan

Gwamnatin Kaduna ta umarci jama’a su bijire wa shingayen binciken da ke kan hanyoyinta

Covid-19: Buhari ya yi wa Trump fatan samun sauki

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi wa Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump, fatan samun sauki bayan kamuwarsa cutar coronavirus. A sakon da ya wallaf

‘Bara kaskanci ne gare mu nakasassu’

Wani matashi mai yi wa kasa hidima da ke da nakasa a hannuwansa biyu, Imran Muhammad Musa, ya ce barar da wadansu nakasassu ke yi na kawo musu kaskanc

An kama mafarauta suna fashi a Adamawa

Wasu mafarauta sun shiga hannun bayan ’yan sanda sun cafke su bisa zargin aikata fashi da makami a Jihar Adamawa. Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Adamaw