Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bude makarantu: An horas da malaman Gombe kan kariyar COVID-19

Za a bude makarantun firamare da sakandare ranar Litinin 5 ga Oktoba, 2020

An gargadi masu fafutikar kafa kasar Oduduwa

‘Yan sanda sun gargadi masu fafutikar kafa kasar Oduduwa da kar su yi zanga-zangar da suka shirya gudanarwa a yau ko a wasu ranakun. Mataimakin

Shekara 60: An bukaci shugabanni su bai wa matasa gurabe

An ce taimaka wa matasa da ba su gurabe ne kadai za su sa musu kishin kasa

Buhari zai yi wa ‘yan Najeriya jawabi ranar Alhamis

A gobe Alhamis 1 ga watan Oktoba, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai yi wa ‘yan Najeriya jawabi ta gidan talibijin na kasa (NTA) a maimakon Dandalin E

Buhari ya yi wa Kasar Kuwait ta’aziyya kan rasuwar Sarkinta

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar sarkin Kuwait, Sheikh Sabah al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah. Sakon ta’aziyyar Shugaban Kasar na kunshe