Kasafin Kudin 2021: An amince da Naira tiriliyan 13.08
Kwamitin Zartaswar Tarayyar Najeriya (FEC) ya amince da Naira tiriliyan 13.08 a matsayin daftarin kasafin kudin shekarar 2021.
Kananan Labarai
Kwamitin Zartaswar Tarayyar Najeriya (FEC) ya amince da Naira tiriliyan 13.08 a matsayin daftarin kasafin kudin shekarar 2021.
Kwana daya bayan rasuwar Sarkin Kuwait, Sheikh Sabah al-Ahmed al-Sabah, Majalisar Zartarwa ta Kasar ta nada Sheikh Nawaf al-Ahmad Al-Sabah a matsayin
A ranar Talata Rundunar ’Yan sandan Najeriya reshen jihar Katsina, ta cafke akalla mutum 43 da suka fito zanga-zangar nuna bacin rai a kan tabarbarewa
Wani jami’in hukumar tsaro ta NSCDC da wasu mutane biyu sun kone kurmus a sakamakon wasu babura da suka yi taho-mu-gama da juna a jihar Legas ranar Ta
Hukumar da ke Kula da Kayyade Farashin Wutar Lantarki ta Kasa (NERC) ta umarci kamfanonin rarraba wutar guda 11 na Najeriya da su jinkirta karin kudin