Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yajin aiki: Gbajabiamila na shiga tsakanin gwamnati da ‘yan kwadago

Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, ya nemi Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) da takwararta ta TUC da su kalli matsalolin da ‘yan Najeriy

Saurayi ya saya wa budurwa fili a duniyar wata

Wani dan kasar Pakistan ya saya wa budurwar da zai aura fili a duniyar wata mai fadin eka daya a matsayin kyautar daurin aure ga matar. Mutumin mai su

‘Yan sanda sun kama wanda ya kashe mahaifinsa

‘Yan sanda da taimakon ‘yan banga sun kama wani matashi, Chisom Ogum, da ya kashe mahaifinsa mai shekara 70 tare da binne shi cikin sirri

Ambaliya: Mutum 15 sun mutu a jihar Kebbi

Kididdigar da Kungiyar bayar da agaji a Najeriya ActionAid ta gudanar, ta nuna cewa ambaliyar ruwa ta salwantar da rayukan mutane 15 yayin da raunata

An gurfanar da mahaifin da ya yi lalata da ‘ya‘yansa mata uku

Wata Kotun Majistire da ke Fatakwal, ta ba da umarnin tsare Uchenna Tobias, mahaifin da aka kama da zargin lalata da dukkanin ‘ya‘yansa mata uku masu