Kananan Labarai

Kananan Labarai

Fadar Shugaban Kasa ta yi gwanjon jirginta

Gwamnatin Najeriya ta yi gwanjon daya daga cikin jiragen Fadar Shugaban Kasa tana neman mai saye. Tun a Larabar da ta gabata gwamnatin ta sanya tallan

Binciken Magu: Malami ya ki amsa gayyatar kwamitin Salami

Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya ki bayyana gaban kwamitin Tsohon Shugaban Kotun Daukaka Kara, Ayo Salami, da ke bincikar dakataccen Shugaban Huk

Satar bunsuru ta ja masa daurin shekara uku a kurkuku

Wata kotun Majistare da ke zamanta a garin Kwadon a Jihar Gombe ta aike da wani manomi mai shekara 28 a duniya zuwa gidan yari bisa laifin satar dan t

NAFDAC ta garkame kamfanonin kera magungunan jabu a Kano

Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna a Najeriya (NAFDAC), ta garkame wasu kamfanoni biyu na hada magungunan dabbobi na jabu a jihar Kano

Dattijo mai shekaru 60 ya yi wa ‘yar shekara 5 fyade a Bauchi

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya reshen jihar Bauchi, ta cafke wani dattijo mai shekaru 60, Muhammad Dahiru da ya yi wa ‘yar shekara 5 fyade a kauyen Nah