Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rashin Tsaro: ‘A ci gaba da girke dakaru a Jihar Sakkwato’

Shugabannin Kungiyar Matasa da ta Dalibai, Aliyu Gadanga da Aminu Muhammad, sun yi kira da aka ci gaba da tsananta ayyukan dakarun soji a wuraren da k

Yajin aiki: Gwamnati da ’yan kwadago na ganawar sirri

Wakilan Gwamnatin Tarayya da kungiyoyin kwadago na ganawar sirri domin shawo kan kungiyoyin su jingine shirinsu na shiga yajin aikin kyamar karin fara

Fashewar Tankar Mai: Doke a sabunta dokar kiyaye hadura —Lawan

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya bukaci a sabunta dokokin kiyaye hatsari, duba da yawan hatsarin tankokin mai da ke aukuwa a kasar nan. Ya

Motar gas ta yi bindiga a Legas

Mutane da dama sun samu raunuka bayan motar ta yi bindiga

An yi garkwa da tsohon Kakakin PDP na Katsina

’Yan bindiga sun yi garkuwa da da tsohon Shugaban Matasa kuma tsohon Kakakin Jam’iyyar PDP a Jihar Katsina, Alhaji Salisu Ali Sukuntuni. Majiyarmu ta