Kananan Labarai

Kananan Labarai

Atiku ya taya Davido murnar zagayowar ranar haihuwarsa

Ina taya ka murna ni da iyalinna da masoyanka kan zagayowar ranar haihuwarka mai cike da tarihi.

Matsalarmu da Gwamna Tambuwal — Bafarawa

Gwamna abin da ke damunmu da halinka shi ne boye bayanai ga talakawa.

An kashe malami da dalibi a wata Kwaleji a Legas

A halin yanzu dai ana cikin zaman dar-dar a kwalejin da kewayenta.

NECO ta saki sakamakon daliban Kano da ta rike saboda taurin bashin gwamnati

Gwamnatin ta ce yanzu daliban za su iya duba sakamakon saboda an cimma matsaya.

Matsalar Tsaro: An haramta sayar da wasu samfuran Babura a Neja

’Yan bindiga sun koma karbar babura maimakon kudin fansar wadanda suka yi garkuwa da su.