Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yajin aiki: Gwamnoni za su yi zaman gaggawa

Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) za ta yi zaman gaggawa domin lalubo yadda za a shawon kan kungiyoyin kwadago su fasa shiga yajin aiki da zanga-zanga

Kiris ya rage a kone barawon talabijin a Abuja

Aminiya ta ga matashin zaune jina-jina saboda dukan da ya sha

Ambaliya: Kananan hukumomin Yobe 5 na cikin hatsari

Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta sake fitar da sabon gargadi ga yankunan da ke fuskantar babbar barazanar ambaliyar ruwa a Jihar Yobe

Gurbataccen hayaki: Za a fara kwace motoci da injina

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta fara daure mutanen da motocinsu ko janaretocinsu ke fitar da gurbataccen hayaki. Darakta Janar na Hukumar Kula da Muhall

Zulum ya damka wa matar hafsan sojin da Boko Haram ta kashe N20m

Da safiyar ranar Laraba, Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya gabatar da cekin kudi na naira miliyan 20 ga iyalan da Marigayi Kanar Dahiru C