Kananan Labarai

Kananan Labarai

Masu manyan motoci sun janye yajin aiki

Kungiyar Mamallakan Motocin Haya ta Najeriya (NARTO) ta janye yajin aikin tireloli da tankokin man fetur da ta fara gudanarwa. Bayan masu ruwa da tsak

Rundunar Sojin Sama ta karrama Tolulope

Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta sanya wa sabon dakin matuka jirgin saman Sashen Syyuka na Musamman na Runduna ta 115 da ke Fatakwal, Jihar Ribas, s

‘Manyan motoci na barazana ga rayukanmu’

Mazauna yankunan Bida, Gbako da Katcha a Jihar Neja sun koka kan yadda suka ce manyan motocin da ke bin babbar hanyar Bida zuwa Minna na barazana ga r

Sai an kara albashin malamai ilimi zai inganta

Kungiyar Malamai Ta Kasa (NUT) ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta rubanya kokarinta wajen inganta walwalar malamai domin bunkasa harkar ilimi a kasa baki

Zanga-zangar karin kudin mai da wuta na nan tafe —NLC

Kungiyar kwadago ta ce za ta fara yajin aiki da zanga-zanga babu kakkautawa